Advertisements
Komai ya kankama domin kaddamar da wajen hakar arzikin man fetur karo na farko a Arewacin Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari da kansa zai kaddamar da wannan rijiyar arzikin mai a Alkaleri
Yanzu haka hadimin Shugaba Buhari, Bashir Ahmad tare da Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Isa Ali Pantami, sun halarci bikin bude rijiyar hakar man fetur ta Kolmani, da za a fara hakar mai.