Advertisements
Gwamna Zulum na Borno ya dauka shatar jirgin sama kacokan don kai Manjo Garba Abuja ya ga likita kan raunikan da ya samu wurin yaki da Boko Haram.
Gwamnan bai tsaya nan ba, yayi watsi da tafiyarsa inda ya raka sojan har Abuja.
Advertisements
Advertisements
Advertisements