YANZU-YANZU: An fitar da Samfurin Sabbin Kuɗin Nijeriya

Advertisements

Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da sababbin takardun kuɗin naira da ta sauya wa fasali.

An fitar da takardun kuɗin ne yayin bikin da ke gudana yanzu haka a Fadar Shugaban Najeriya ta Aso Rock Villa a Abuja.

Advertisements

Takardun kuɗin sun ƙunshi N1,000, da N500, da N200

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like