Advertisements
Mutane da dama na tambayar yadda za su yi KYC na Pin Network, amma sun rasa hanyar da za su bi, to yanzu zamu bayyana yadda zaku sama KYC na Pi Network.
Da farko ga wanda suke da Digital NIN Slip, ko Standard NIN Slip ko Original ID Card wanda yake mallaki su, su samu dashi ake haɗawa domin yin KYC.
A WANI LABARIN KUMA: Za a samu yawaitar Bokom Haram a Nijeriya kamar hasken rana – Inji Obasanjo
Idan mutum baya da shi ya garzaya wajen masu Photocopy domin ganin yadda zai yiwu.