Akalla jiga-gajigan mutane 400 magoya bayan Bola tinibu ne suka bar APC Suka koma tafiyar Atiku Abubakar

Advertisements

.Takarar shugabancin kasa na Bola Ahmed Tinubu ta sake cin karo da wani koma baya gabanin babban zaben 2023 .
.Wasu manyan mambobin jam’iyyar APC a jihar Oyo a baya-bayan nan sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.
Wani rahoto da ya fito ya tabbatar da cewa mambobin APC 400 ne suka sauya sheka zuwa PDP kuma suka yi alkawarin goyon bayan Atiku.
Jam’iyyar APC ta yi karo da lamari mara dadi a yayin da mambobinta fiye da 400 a jihar Oyo suka sauya sheka zuwa bangaren jam’iyyar hamayya ta PDP. Kwamared Raji Akeem Kolaole, wanda ya jagoranci masu sauya shekan, ya bayyana.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like