Advertisements
Dan Takarar Gwamnan Kaduna A Karkashin Jam’iyyar PDP, Ashiru Kudan ya bayyana cewa zai koyawa al’ummar sa kiwon awaki idan har ya zama Gwamnan jihar Kaduna a zaɓen shekarar 2023.
DUBA WANNAN LABARIN: Akalla jiga-jigan mutane 400 magoya bayan Bola Tinibu ne suka bar APC suka koma tafiyar Atiku Abubaka
Zan Koya Muku Kiwon Jajayen Awaki Idan Kuka Zabe Ni, Akawarin Dan Takarar Gwamnan Kaduna A Karkashin Jam’iyyar PDP, Ashiru Kudan Ga Al’ummar Jihar Kaduna