Advertisements
Inna lillahi ww inna ilaihi raji’un Kalli yadda aka yi jana’izar Mutanen Da yan ta’adda suka kashe a ƙaramar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna.
Wadannan su ne mutanen da ‘yan bindiga suka hallaka a garin Giwa na jihar Kaduna a jiya Alhamis.