Na samu aiki a Amurka, amma ina kewar ƴan Nijeriya, musamman ƴan Panshekara – Mijin Baturiya

Advertisements

Sulaiman Panshekara mijin Baturiya Ƴar Amurka ya ce bayan samun amarya, yanzu haka ya kuma samu aiki a Turai.
Sai dai ya ce yana kewar al’ummar Najeriya musamman Ƴan Panshekara, ya kuma ce yana samun ɗimbin saƙonni daga matasa na neman ya samo musu Baturiya.
Meye ra’ayinku a kai?
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *