Wata Sabuwa: An haramta kallon Fina-Finan Indiya Hausa da Fassara su a Nijeriya

Advertisements

Hukumar tace finafinai ta ƙasa da ke arewacin Najeriya ta haramta kallon Fina-Finan Indiya Hausa da Fassara a fadin Nijeriya.
Ya kuke kallon matakin hukumar tace finafinai ta ƙasa shiyyar Arewa maso yamma kan finafinan India da ake fassarawa zuwa Hausa da kallon su.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like