YANZU-YANZU: Tinubu ya fitar da Account Numbar da Talakawa za su tura masa kuɗi domin lashe zaɓen 2023

Advertisements

Dan takarar neman Shugabancin Nageriya karkashin jam’iyar APC Bola Tinubu ya fitar da lamba Asusun Bankin da za’a taimaka Masa da taimakon ku’di domin kaiwa ga nasara a zaben 2023.

Advertisements

A wani Hoton marubuci Mai tallan tafiyar gidan Bola Tinubu Rabiu Biyora ya wallafa a shafinsa na cewa ya nuna karara Bola Tinubu na Neman taimakon ku’di daga talakawa domin lashe zaben 2023.
An fitar da asusun Bankin ne Mai dauke da suna da lamba kamar Haka
Acc Name Tinubu Shettima 2024
Acc no 8753176200
Bank N Sterling Bank.
Rabi’u biyora ya nuna cewa ga Mai bukata na iya antaya dukiyar domin tallafawa tafiyar Bola Tinubu ta hanyar wannan account.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like