Za mu kashe sama da Naira Miliyan 40 don gyaran Ban-ɗaki da a ka gina a ƙauyuka tun 2012 – Ganduje

Advertisements

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya amince a kara kudin aikin titin Kwanar Kwankwaso zuwa Kwankwaso Titin da ake gyarawa a karamar hukumar Madobi zai taimakawa mutanen Rabiu Kwankwaso wanda ya yi Gwamna Kwamishinan yada labarai yace an amince da kwangilolin wasu ayyuka da za ayi a kananan hukumomin da ke Kano.
Kano Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta amince da canjin kudi da aka samu wajen kwangilar hanyar Kwanar Kwankwaso-Kwankwaso a Madobi. Jaridar Leadership tace kwangilar titin nan da aka bada a farkon shekarar nan a kan N372.268 ya kara kudi, gwamnatin Kano za tayi cikon N97.826m. Tuni an biya N154.491m, kuma har aikin ya kai rabi domin ‘yan kwangila sun yi 50% a garin da tsohon Gwamnan jihar, Dr. Rabiu Kwankwaso ya fito. 
Za ayi amfani da kudin ne domin gyara ban-dakoki da ke kasuwanni kauyuka a jihar Kano. Akwai ban dakin kasuwanni 72 da suke amfani da hasken rana.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like