Advertisements
Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka sun bayyana mana cewa an samu tabbacin cewa ana sa ran Piπ Network zata fashe a Nijeriya.
Advertisements
Masu majiyoyi da aka samu tabbacin su gami da ingancin Labarin, sun bayyana cewa an umarci duk masu Coins da su yi kokari su adana abinsu, domin bada jimawa ba za su dara.