Advertisements
Ɗan takarar Sanata a Sokoto ya baiwa Masoyansa gudummuwar Kayan Shayi
Rahotanni daga jihar Sokoto, sun bayyana mana cewa ɗan takarar Sanatan Sokoto ta gabas a Jamiyyar PDP, mai suna Honu’aibu Gwanda Gobir ya baiwa magoya bayansa gudummuwar Kayan Shayi da Tabarmi.
Daga cikin abin da ya raba masu sun hada da Tukunyar shayi, da abin dafa shayin, tare da Tabarmi. Wane fata zaku yi Masa?
–