Dangote ya sanar da shirin daukar Matasa 300,000 aiki, an fadi yadda za a cika Fom

Advertisements

Dangote zai fara shirin daukar ‘yan Najeriya 300,000 aiki a karkashin shirinsa na rage zaman kashe wando a kasar Sabon shirin na daukar ‘yan Najeriya aiki a kamfanin Dangote zai kasance ne a karkashin kamfanonin sukari da man fetur Aikin da za a ba ‘yan Najeriya a karkashin matatar man Dangote a Legas zai hada da wurin zama ga ma’aikata 20,000.
ya sanar da kirkirar ayyuka 300,000 sabbi ga ‘yan Najeriya a shirinsa na sake zuba jari a kamfanin sukarinsa. Wannan daukar aiki mai yawa an sanar dashi ne a cikin wata sanarwa da kamfanin ya fitar, kamar yadda rahotanni suka bayyana.
A cewar rahoton Punch, an naqalto shugaban kamfanin, Aliko Dangote na cewa, zai fadada fannin samar da sukari da kuma kudade shiga ne ga kamfanin. 
Yawan sanar da ayyukan kamfaninsa yasa aka nada shi shugaban kwamitin samar da ayyukan yi a gwamnatin Najeriya. An ba shi wannan matsayin ne saboda samar da ayyuka da ya yi ga ‘yan Najeriya da dama. 
A cewar ma’aikatar masana’antu da zuba hannun jari, matatar man Dangote za ta samar da ayyuka sama da 250,000 idan aka kammala ta. Ga mai sha’awar cika fom din aikin, sai ya bi wannan likau din zuwa shafin da zai cika.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like