Kamfanin AHZAN TECH ta saka gasa tare da kyauta mai tsoka a manhajar Whatsapp Cikin Awa 48 kacal

Advertisements

Kamfanin mai zaman kanta wato AHZAN TECH ta fitar da wani garabasa, kan gasa mai kamar zaɓe.
Za ka yi amfani da link sai kasa tuwa wa   Abokinka shikuma zai sa sunansa  a buraket na farko sai ya sa sunanka a buraket na ƙarshe, sai ya  tuwa musu da saƙon. Za su yi amfani da wannan abokansa sukafi tura saƙo sai su cire sakamako.
Sun tanadi sakamako ga duk wanna ya yi matakin Farko da na Biyu da na Uku kai harma da na Huɗu.
-Na Ɗaya N3000
-Na Biyu  N2000
-Na Uku   N1000
Na Huɗu  500mb
Shiga Link ɗin ka fara gasar👇https://wa.me/message/JC6IR4MCC3YGL1
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like