Nan gaba kaɗan mutane za su koma masu Ƙusumbi sakamakon yawon kallon wayar hannu

Advertisements

Masu bincike sun gano yadda na. Ba da jimawa ba mutane za su koma saboda yawan amfani da kayan fasahar zamani, LIB ta ruwaito.

Siffar mai sunan Mindy ta fi dan Adam din yanzu kaurin wuya tare da soro da kuma karamar kwakwalwa.

Advertisements

Lamarin akwai razanarwa musamman idan mutum ya kalli yadda suffar dan Adam za ta koma nan ba da jimawa ba.

Kuma akwai kamshin gaskiya. Kakakin ya bayyana cewa fasaha ta kawo sabon sauyi akan sana’o’i. Duk da dai akwai tana samar da ayyuka da kudi ga mutane, amma kuma a bangaren jikin mutum, tana sauya siffarsa.

Don gano hakan, ma’abota bincike da nazari akan kimiyya da fasaha sun kalli yadda ta yuwu jikin mutum zai koma saboda yawan amfani da wayoyi, kwamfuta da sauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like