Advertisements
Wani bidiyo mai tada hankali da ban tausayi ya watsu a Najeriya na yadda mata ‘yan Arewa ke wawar shinkafa a gidan biki.
DUBA WANNAN: Tun da nike duniya ban taɓa faduwa zaɓe ba, don haka a 2023 ma Ni zan Lashe zaɓe, Cewar Bola Ahmad Tinubu.
A bidiyon da muka samo, an ga lokacin da matan ke wawa iyakar karfinsu domin dibar shinkafa a tukunya tun kafin a sauke ta.