Da Kabir Gombe da mai wasa da Maciji a Kasuwa duk daya suke, Anas Dala

Advertisements

Duk maganganun da Kabir Gombe ya faɗa akan Tinubu karya yake. Kabir Gombe baya da maraba da mai wasa da Maciji a Kasuwa, Cewar Honorable Anas Dala.

Advertisements

DUBA WANNAN: Zan Miƙa Mulkin Nijeriya a ranar 29 ga watan Mayu 2023, Cewar Shugaban Kasa Buhari

Kabiru Gombe Ba Shi Da Maraba Da Mai Wasa Da Maciji, Maķarýaci Ne, Kuma Kwangila Yake Da Kungiyar Izala Yana Azurta Kansa, Domin Duk Maganganun Da Ya Fada Akan Tinubu Karya Ne, Cewar Honorable Anas Abba Dala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like