Advertisements
Uwar gidan dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Sanata Oluremi Tinubu, ta ce nan gaba ƴan Nijeriya za su ga an haɗa tikitin takarar kirista da kirista.
DUBA WANNAN: Mutanen da suka cike fam na tallafin Naira dubu 30 da aka ce na Tinubu sun fuskanci matsala.
Uwar gidan Tinubu ta bayyana haka ne a jiya Laraba, a yayin taron mata na kamfe ɗin shugaban ƙasa na jam’iyyar APC na Kudu maso Yamma da aka gudanar a Mobolaji Johnson Arena da ke Legas.
Me za kuce?