YANZU-YANZU: Hukumar NSCDC ta ayyana ranar da zata fara ɗiban sabbin ma’aikata na shekarar 2022/2023

Advertisements

Hukumar tsaro na Najeriya, NSCDC, ta sanar da cewa za ta bude shafinta na yanar gizo na daukan aiki daga ranar Litinin, 12 ga watan Disamba. DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin “Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai An fitar da sanarwar fara daukan sabbin ma’aikatan ne ta shafin yanar gizo na NSCDC. 
Kazalika, hukumar tana sanar da duk masu sha’awan neman aiki cewa rajistan neman aikin kyauta ne. 
Yana kuma da muhimmanci a san cewa za a iya samun fom din a intanet kuma dukkan abin da za a yi na neman aikin a yanar gizo ne. Ga jerin matakan da za a bi don neman aikin: 
1. Ziyarci shafin NSCDC: Masu son neman aikin su ziyarci shafin hukumar a www.nscdc.gov.ng ko cdfipb.careers domin karanta dukkan umurni, dokoki da abubuwan da ake bukata don neman aikin. 
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like