An chafke tsoho mai Shekaru 75 da laifin yiwa yarinya yar Shekara 4 a duniya fyade

Advertisements

Advertisements

Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka sun tabbatar da cewa an cafke tsoho mai Shekaru 75 da laifin yiwa yarinya yar Shekara 4 a duniya fyade,

A cikin  jawabinsa mai magana da yawon yan sandan Nasara a ranar lahadi, ya bayyana cafke tsoho mai shekaru 75- a duniya mai suna Isa Nana okpokua da zargin yiwa yarinya yar Shekara 4 a duniya fyade, a garin daddare ake karamar Hukumar Obi ta Jihar nasarawa.

Mohammed Baba ya bayyana cewa,  ana cigaba da bincike akan lamarin inda daga bisani bayan Tattara dalilai za’a tura su zuwa kotu, Kamar yadda Jaridar Sahara Reporters ta Rawaito a yau Lahadi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like