DAN AL’UMMA: Maganin Dafin chizon machiji da na Guba a Saukake

Advertisements

Akwai machizai dayawa wadanda keda da zafin dafi wadanda idan suka sari mutum kai tsaye sai lafira.
Idan aka samu Wanda machiji ya Sara ko Kuma Wanda yasha Guba kawai  a samu Sassaken iccen Kashu (Cashew) sai a Saka a Baki a tattauna shi idan aka tattauna sai a hade Ruwan Amma kada a hadiye tukar sassaken.
 Yin hakan zai narkar da Dafin nan take Koda ko Mesa (anaconda) che ta sare ka idan kayi hakan da izinin Allah za’a narkar da Dafin chizon machijin.
Kuma ana iya samo Sassaken iccen Kashu din a ajiye a gida ko gona Koma a wajen aiki idan irin hakan ta faru sai a dauko wannan Sassaken iccen Kashu din a Saka a chikin ruwa idan ya Dan jika sai a tattauna a hadiye Ruwan a zubar da tukkar insha Allahu za’a dache.
Allah ya Kara yimana kariya daga sharin abin chutarwa.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *