YANZU-YANZU: Buhari Ya Tafi Ƙasar Amurka Daga Jihar Katsina

Advertisements

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari Ya Kama Hanyar Zuwa Ƙasar Amurka Daga Filin Saukar Jiragen Sama Na Malam Umaru Musa Yar’adua Dake Katsina Da Safiyar Yau Lahadi.
Buhari ya samu rakiyar Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari zuwa filin jirgin zaman domin zuwa kar Amurka.
Shugaba Buhari ya tafi Amurka ne domin halartar taron Kasashen Duniya.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like