Advertisements
Shahararren mawakin Nijeriya ya yi wasa na wakokinsa a kasar Ingila, inda yana tsaka da wakar wandonsa ya yage kamar yadda Jaridar Aminiya ta ruwaito.
DUBA WANNAN LABARIN: Hanyar da zaku cike Tallafin Karatu na BEA wanda Ma’aikatar Ilimi ta tarayya ta buɗe
Wandon fitaccen mawakin Najeriya, Ahmad Ololade, wanda aka fi sani da Asake, ya yage yana tsaka da waka kan dandali a London.