Advertisements
‘Yar shekara 27 da ta haifi ‘yan tara ta bar Morocco inda ta haifi ‘ya’yan, ta koma asalin kasarta ta Mali.
An haifi yaran ne a shekarar bara, kuma dukkaninsu suna cikin koshin lafiya.
Mijinta Abdlkader ya jinjinawa Gwamnatin Mali bisa tallafa musu da take yi.