Advertisements
Shugaban Kasar Nijeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya yi iya kokarinsa a matsayinsa na Shugaban Kasar Nijeriya.
Advertisements
Shugaba Buhari ya bayyana haka ne daidai lokacin da ake kokarin kamfen din zaɓen shekarar 2023.
Advertisements
Advertisements