Bana neman rangwamenku, ku yankeman hukunci nayi mutuwa cikin izza – Abduljabar

Advertisements

Kotu ta tabbatar da laifin da ake zargin sheikh Abduljabbar ya yi na batanci 
Mai sharia Ustaz Ibrahim Sarki Yola na kotun Musulunci ta jihar  Kano, ya ce kotu ta tabbatar da cewar kalaman batanci da Malam Abduljabbar ya yi ga ma’aiki SAW a cikin karatunsa shi ne ya kirkira su da kansa domin shaidu da hujjojin kotu sun tabbatar da cewa babu su a cikin litattafan da yake fada, kamar yadda DW ta ruwaito.
SHEIK ABDULJABBAR YA FUSATA A KOTU
“Bana Neman Afuwar Ka Kai Ibrahim Sarki Yola, A Wajan Allah Nake Neman Sassauci, Kuma Ina Bawa Almajiraina Hakuri Zan Je Lahira A Madaukaki” Kalmar Shekh Abduljabar Nasiru Kabara Ta Karshe A Kotu
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like