Anyi Jana’izar Matar da Jirgin Kasa ya murkushe a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Advertisements

An Yi Jana’izar Malama Maryam Matar Da Jirgin Kasan Abuja/Kaduna Ya Murkushe Ta A Cikin Mota A Daidai Kubuwa.
Maryam ta rasu ta bar yara huɗu da mijinta. Allah ya jiƙanta.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like