Buhari ya zama Shugaban Kasa Musulmi na 10 cikin jerin masu ƙarfin faɗa aji a duniya

Advertisements

Shugaban Kasar Nijeriya, Janar Muhammadu Buhari ya zama Shugaban Kasa Musulmi na 10 cikin jerin yan siyasa masu ƙarfin faɗa aji a faɗin duniya.
Ya kuma zama na 18 kaf a cikin masu ƙarfin faɗa aji a duniya.
Bincike ya nuna cewa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II na cikin masu ƙarfin faɗa aji da aka fitar a Nijeriya.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like