Ina kira ga Gwamnati da Kotuna da su gaggauta zartar da hukunci ga Abduljabar – Sheik Karibullah

Advertisements

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, kuma yaya ga Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara, wato Sheikh Karibullah ya kira yi Gwamnatin Nijeriya, da kutuna da su gaggauta aiwatar da hukumcin kisa da aka yanke wa Sheikh Abduljabbar.
Malamin ya bayyana haka a cikin wani sabon bidiyon biyo bayan yanke hukuncin.
Ina Kara Kira Ga Mahukunta, Gwamnatin Kano, Ta Tarayya, Hukumomin Tsaro Da Kotunan Kasar Nan Da Su Taimaka Su Tsaya Su Ga Cewa Hukuncin Nan An Zartar Da Shi Kan Wannan Mutumin (Abduljabbar), Cewar Sheik Qaribullahi, Yaya Malam Abduljabbar
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like