A kokarin kashe yan ta’adda, Bom ɗin da Sojoji suka jefa a Zamfara ya kashe mutanen gari

Advertisements

Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka sun tabbatar da cewa Sojojin Nijeriya sun samu fatattakar Yan ta’addan da ke sassan jihar Zamfara.

Advertisements

Sojojin sun samu hallaka yan bindiga da dama a maboyarsu dake dajika, inda ake hasashen an kashe akalla mutum 60.
Sai dai kuma wani rahoto na cewa a ƙoƙarin sojojin na hallaka yan ta’addan, an samu akasi boma-boman da suka jefa wa miyagun ya shafin mutanen gari, inda da dama suka rasa rayukansu.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like