ALLAHU AKBAR: Wani Matashin Soja Ya Rasa Ransa A Fagen Daga

Advertisements

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJIUN
Matashin Soja Ya Rasa Ransa A Fagen Daga
Matashin sojan ruwa ya rasa ransa a filin daga yayin kare rayuwar al’umma.
Sojan mai suna Babani haifaffen garin Dayi ya rasu ne wajen aiki a garin Faskari.
Muna addu’ar Allah ya jikan sa, ya yi masa rahama. Amin.
Daga Comrd Ibrahim Da’u Dayi
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like