Mutum 5 sun rasa ransu saka makon nitsewar da Mota ta yi a ruwa a jihar Bauchi

Advertisements

A ranar latane wata mota kirar boxes Allah ya kowo ajalin wasu mutane biyar da ke cikin motar suka rasa ransu har lahira.
Wakilin jaridar Arewa ya shaida mana cewa motar ta fito daga Kano ɗauke da shinkafa a cikinta, inda ta dashi jihar Bauchi a nan suka gamu da ajalinsa.
A ƙaramar Hukumar Ganjuwa dai dai wani garin da a ke cewa Kafin Liman, ya shai da mana cewa da misalin ƙarfe 07:05pm, Motar ta faɗa cikin wani gada ɗauke da ruwa mai zurfi.
Wanda ya kai Motar ta nutse ba a ganin ko a lamarta nan take mutum biyar suka rasa ransu, wakilinmu ya gana da waɗan da suka kai a gaji dan ceto wanda hatsarin ya shafa inda suka ce:
Motar ta yi mummunan nitsewa a ruwan ta yadda suka sha wahala kafin suka iya buɗe Motar, Abin tausayi shine gawar mutum 4 shinkafa ta danne su ba damar ceto su a lokacin, sai dai ka shafa hanun Mutum ka barshi.
JARIDAR AREWA 
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like