YANZU-YANZU: An taya alkyabbar da aka bawa Messi akan Dala Miliyan Ɗaya

Advertisements

Wani Basaraken Oman ya taya Alkyabban da Messi ya sanya dala miliyan ɗaya
Farashin alkyabbar na Messi ya kai dala miliyan daya, Ahmad Barwani dan majalisane a masarautar Oman ya nemi a sayar masa da alkyabbar dala miliyan daya.
Idan baku manta ba gabanin Mika wa dan wasan Argentina Messi kofin duniya ne Yariman Qatar Sheikh Tamim Miri ya sanyawa dan wasan wani alkyabba wanda larabawa suke kira Bisht a gasar cin kofin duniya.
Wani abun aljabin kuma shine alkyabban a dare guda yayi tashin gwauran zabi a kasuwannin duniya.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like