TIRKASHI: Ba zan taɓa daina neman takarar Shugabancin Nijeriya ba matuƙar ina da rai – Atiku

Advertisements

Matuƙar Ina Da Rai Da Lafiya Ba Zan Daina Neman Shugabancin Najariya Ba, Cewar Atiku
Ɗan takarar shugabancin Najeriya ƙarƙashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya bayyana cewar zama shugaban Najariya abune wanda ya daɗe yana so, dan haka ba zai daina nema ba matuƙar yana da rai da lafiya.
Atiku ya bayyana haka ne a wata hira da aka yi da shi a jaridar Financial Times.
Me za kuce?
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like