Ɗan Asalin jihar Sokoto ya zo na ɗaya a gasar musabakar Al-kur’ani a Zamfara

Advertisements

An gudanar da gasar musabakar Al-kur’ani mai girma ta ƙasa, a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, inda aka samu mutane da suka yi nasara a gasar.

Hafiz Nura Abdullahi Daga Jihar Sokoto, Shine Yazo Na Daya Da Maki 97.9 Amusabakar Alkur’ani Ta Kasa Wacce Aka Gudanar A jahar Zamfara A yau

Advertisements

Wane fata kuke masa
Daga Kamal A. Rufa’i Rawaiya
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like