Advertisements
Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka daga jihar Kano, sun tabbatar da cewa Gwamnatin Jihar Kano, ta kwace Masallatan Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara, tare da Littattafansa guda 189.
Wannan ya biyo bayan yanke hukuncin da Kotun Musulunci tayi a ranar Alhamis ɗin da ta gabata, inda aka zartar masa da hukumcin kisa ta hanyar rataya.