TIRƘASHI: Akwai lauje cikin naɗi kan canjin kuɗi da CBN ta yi Kudaji Kazaure ya yi bayani

Advertisements

CBN ta kawo maganar canza kuɗine saboda ansamu mu bincikesu kan wani ƙudi kimanin Tiriliyon tamanin da tara da biliyan ɗari.
ya kara dacewa sun kauda maganarmu don kar mukai ga shugaban kasar Buhari .
SAKE  DUBANAN
Wani daga cikin shugabanni a Majalisar ya faɗa wa jaridar cewa akasarinsu sun aminta cewa ya kamata a jingine dokar baki ɗayanta.
A cikin sabuwar dokar, mafi yawan abin da mutum zai iya cirewa a mako na tsabar kuɗi shi ne naira N100,000, kamfani kuma N500,000. Daga baya aka ƙara ya zama N500,000 ga mutane da kuma 5,000,000.
Tun da farko Majalisar ta nemi CBN ya jinkirta fara amfani da dokar tukunna, wadda za ta fara aiki daga 9 ga watan Janairun 2023, har sai gwamnan bankin Godwin Emefiele ya bayyana a gabanta.
Sai dai Mista Emefiele bai amsa gayyatar ba yana mai cewa ya fita ƙasar waje don.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like