A GAGGAUCE: Duk masu kwalin BSC da HND zasu iya cike neman aikin Sojan sama cikin daren nan

Advertisements

Za a fara daukar sababbin jami’an aikin sojan sama na wannan sabuwar shekarar ta 2023. Rahotannin sun nuna cewa za a yi rijista kyauta ne kamar yadda hukumar ta bayyana.

An samu tabbacin cewa a cikin daran nan yanar gizon zata fara aiki 19/12/2022 za a fara nema za a rufe nema ranar 30/1/2023

A yanzu haka shafin cike aikin na Rundunar sojojin sama na Najeriya na nan bude masu shawar cike aiki zasu iya shiga shafin domin cike aikin. Yadda Zaku Cike

Advertisements

Domin cike wannan damar ku ziyarci shafin yanar gizo-gizo na hukumar domin cikewa Danna👉 https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/

Bayan ya bude sai ku latsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like