Kalli hoton ɗaya daga cikin waɗanda suka mutu sakamakon konewar Jirgi a Nijar

Advertisements

NIJAR: Captin Ahmed Moussa yana ɗaya daga cikin sojojin sama da suka rasu a hatsarin jirgin yau da safe.
Mutum uku ne suka rasa ransu a hatsarin jirgi mai saukar angulu a Nijar a yayinda wani jirgin soji mai saukar angulu kirar Mi-17, ya yi hadari a filin sauka da tashin jiragen saman birnin Yamai Nijar, inda mutane uku da ke cikinsa suka rasa rayukansu nan take
Wata sanarwa da ma’aikatar da ma’aikatar tsaron kasar ta fitar a tsakiyar ranar yau litinin, ta ce jirigin ya yi hadari ne lokacin da yake sauka, bayan dawowa daga atisayen bayar da horo, kuma wadanda suka rasa rayukansu sun hada da babban hafsdan soji daya, da karamin hafsa daya sai kuma wanda ke horas da su dan asalin wata kasa ta kerare.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like