TIRƘASHI: Zakzaky yana da ‘yanci ya yi fahimtarsa cewar El-rufai ya yi bayani

Advertisements

Zakzaky Nada ‘yancin yin fahimtarsa, amma rashin biyayya ga gwamnati laifine.
Cewar Gwamna El-rufai
“Idan Zakzaky yace ba Allah babu ruwan kowa dashi, Yanada ‘Yancin Yin Fahimtarsa amma idan yace Shugaba Buhari ba shine Shugaban Nigeria ba kuma baiyarda Dani a matsayin Gwamnan jihar Kaduna ba to bazamu yarda ba dole zamu dauki Mataki a kansa”. 
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like