TIRKASHI: Wani Dattijo ya nemi ɗansa ya biya shi kuɗin sadakin da ya auri Mahaifiyarsa

Advertisements

Babbar Magana, an samu wani dattijon da ya nemi yaronsa ya biya shi kuɗin sadakin da ya auri mahaifiyarsa da shi.
Dattijo mai kimanin shekaru 78 yana neman a dawo masa da kudin sadakin da ya biya ya yin auren su da matarsa ​​bayan ya gano cewa dansa mai shekaru 49 ba nasa ba ne.
Bincike daga Wilson Shirichena daga Mhondoro ta kasar Zimbabwe wanda aka kai ga yarda cewa Milton Shirichena ɗansa ne na cikin sa shekaru arba’in da suka gabata, har yanzu yana cikin kaduwa bayan gano abin mamaki
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like