Yanzu-Yanzu: Farashin Coins na Piπ Network ya yi tashin ban mamaki a kasuwa

Advertisements

Farashin Coins na manhajar Pi Network ya yi tashin ban mamaki a kasuwar cripto
Rahotannin da ke shigo mana sun tabbatar da cewa da alamu masu coins na Pi Network zasu yi arziki ba da jimawa ba.
Da alama hakar ’yan Pi ta kusa cimma ruwa, inda farashin Pi din ya fara tashi a kasuwar hada-hadar kudin ‘Crypto’.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like