YANZU-YANZU: Buhari Ya Sabunta Nadin Wani Mukamin Gwamnati Mai Muhimmanci

Advertisements

– A yayin da wa’adin shugaba Muhammadu Buhari ke daf da karewa, yana cigaba da yin nade-nade masu muhimmanci a hukumomin gwamnati
– A baya-bayan nan, Shugaban kasar ya amince da sabunta nadin Farfesa Mojisola Adeyeye a matsayin direkta janar na NAFDAC
– An rahoto cewa wa’adin Farfesa Adeyeye ya kare ne a ranar Alhamis, 3 ga watan Nuwamba kafin shugaban kasar da ya fara nada ta a 2017 ya amince da sabunta nadinta
FCT Abuja – Wani rahoto da ke fitowa ya tabbatar da cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da sabunta nadin Farfesa Mojisola Adeyeye a matsayin Direkta Janar na Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna na kasa, NAFDAC.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like