Advertisements
Lauyoyin Gwamnan Babban Banki sun Bukaci Na Janye Kalamai Na Tare Da Bada Diyyar Naira 500,000,000, Cewar Honarabul Gudaji
Gudaji Kazaure da ya ce an ba shi wa’adi in ba haka ba a gurfanar da shi gaban kotu kan batawa Gaamnan CBN Godwin Emefiele suna. Gudaji ya ce sam ba zai daina aikin da a ka saka shi ba kuma wannan ba zai tsorita shi ba.