Muna buƙatar Shugaban da zai yi sulhu da yan ta’adda ba wanda zai kashe su ba – Gumi

Advertisements

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Nijeriya, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa Nijeriya na bukatar shuwagabannin da za su yi sulhu da yan ta’adda ba waɗan da za su kashe su ba.
Malamin ya bayyana haka ne a cikin wani bidiyo ya yin da yake jawabi ga dalibansa, inda ya bawa yan Nijeriya shawarar su zaɓi shuwagabannin da za su yi sulhu da yan ta’adda a zaben Shekarar 2023.
Idan Kuka Zabi ‘Yan Siyasan Da Za Su Sayo Makamai Domin Murkushe ‘Yan Bindiga, To Kun Halaka Kanku, Domin Sun Zo A Yi Sulhu Aka Ki, Don Haka Ku Zabi Wanda Idan Ya Ci Zabe Zai Yi Sulhu Da Su, Sakon Sheik Ahmad Gumi Ga ‘Yan Nijeriya
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like