Tinubu ya fi ni lafiya, bashi da ciwon suga ko hawan jini — Kashim Shettima

Advertisements

Mataimakin Shugaban Kasar Nijeriya a Jam’iyyar APC, Kashim Shettima ya yi fashin baki, ya ce Tinubu ya fi shi koshin lafiya, amma ‘yan Najeriya basu san da hakan ba.
A wata tattaunawa da aka yi dashi, ya bayyana dalilai da kuma yadda Tinubu ya fi shi lafiya, inda yace bashi da ciwon suga da na hawan jini kamar yadda kafafen watsa labaran cikin gida Nijeriya suka ruwaito a ranar Litinin.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like