Advertisements
A ranar Talatar nan ne dai ake sa ran binne shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafar Duniya Pele.
Za a binne Pele ne a maƙabartar jarumai dake hawa na 14 ta yadda kabarinsa zai fuskanci filin wasan Santos, wurin da ya fi samun nasara a rayuwarsa ta Duniyar ƙwallon ƙafa.
©Idon Mikiya