Advertisements
Fitaccen Ɗan wasan kwallon kafa na New Zealand Sonny Bill William ya karbi Musulunci, tare da Iyalinsa, ya gabatar da da Ibadar Ummara ta farko A rayuwarsa,
Ya bayyana dalilin karban musuluncinsa da cewa, Ya karanta Alkurani na Turanci ya ga Ayoyin da Allah ya haramta shan Giya,