Advertisements
Bayan gazawar kungiyar da kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ta yi na matsawa gwamnatin tarayya ta karo kudin kula da jami’o’i, wasu fittatun jami’o’in gwamnati a Najeriya sun kara kudin makaranta.
Da dama cikin jami’o’in kasar sun sanar da karin kudi fiye da kashi 200 cikin dari wurin rajista da kudin makaranta a cewar rahoton The Punch.
Ga jerin wasu daga cikin jami’oin tarayyar da suka yi karin kudin makaranta.
Gwamnatin Tarayya ta Dutse …